Sanatan mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook, inda ya ce "Rokona ga wadanda suka tafi kotu domin tilastawa shugaban majalisar dattawa Sanata Bukola Saraki nada kwamitin bincike kan rashin lafiyar shugaba Buhari su janye wannan kara kuma a maimakon haka su hada kai da sauran jama’a wajen yi wa shugaban kasa addu’a kamar yadda kakewa iyayenka."
Title :
Addu'a Ya Kamata A Yi Wa Buhari Maimakon Kai Shi Kara Kotu, - Sanata Shehu Sani
Description : Sanatan mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook, inda ya ce "Rokona ga wadanda suka tafi kotu domin ...
Rating :
5