Gwamnati tarayya ta fitar da bayanai akan adadin kudin Paris Club da ta mayarwa kowacce jaha a Nigeria da babban birnin tarayya Abuja.
Wannan shi ne rukuni na biyu na kudaden Paris Club din da aka biya jahohi wanda jimlar su ya kai Naira Biliyan 243.8
Ministar kudi ta Nijeriya, Kemi Adeosun ta bayyana cewa tun a ranar 4 ga watan Mayu ne mukaddashin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbanjo ya sanya hannu a biya kudaden.
Ta ce an biya kudaden ne akan sharadin cewa jahohin za su yi amfani da akalla kaso 75 wajen biyan basussukan albashin ma’aikata da kudaden fansho.
Ga adadin kudaden da kowacce jaha ta samu:
S/N STATE AMOUNT PAYABLE (NGN)
1. ABIA – 5, 715, 765, 871.48
2. ADAMAWA – 6, 114, 300, 352.68
3. AKWA-IBOM – 10, 000, 000, 000
4. ANAMBRA – 6, 121, 656, 702.34
5. BAUCHI – 6, 877, 776, 561.25
6. BAYELSA – 10, 000, 000, 000
7. BENUE – 6, 854, 671, 749.25
8. BORNO – 7, 340, 934, 865.32
9. CROSS RIVER – 6, 075, 343, 946.93
10. DELTA – 10, 000, 000, 000
11. EBONYI – 4, 508, 083, 379.98
12. EDO – 6, 091, 126, 592.49
13. EKITI – 4772836647.08
14. ENUGU – 5, 361 789, 409.66
15. GOMBE – 4, 472, 877, 698.19
16. IMO – 7, 000, 805, 182.97
17. JIGAWA – 7, 107, 666, 706.76
18. KADUNA – 7, 721, 729, 227.55
19. KANO 10, 000, 000, 000
20. KATSINA – 8, 202, 130, 909.85
21. KEBBI – 5, 977, 499, 491.45
22. KOGI – 6, 027, 727, 595.8
23. KWARA – 5, 120, 644, 326.57
24. LAGOS – 8, 371 938, 133.11
25. NASARAWA – 4, 551, 049, 171.12
26. NIGER – 7, 210, 793, 154.95
27. OGUN – 5, 739, 374, 694.46
28. ONDO – 7, 003, 648, 314.28
29. OSUN – 6, 314, 106, 340.62
30. OYO 7, 901, 609, 864.25
31. PLATEAU- 5, 644, 079, 055.41
32. RIVERS – 10, 000, 000, 000
33. SOKOTO – 6, 441, 128, 546.76
34. TARABA – 5, 612, 014, 491.52
35. YOBE – 5, 413, 103, 116.59
36. ZAMFARA – 5442385594.49
37. FCT – 684, 867, 500.04
Daga Al'ummata.com
Title :
Adadin Kudaden Paris Club Da Gwamnatin Tarayya Ta Mayarwa Kowacce Jaha a Rukuni na Biyu
Description : Gwamnati tarayya ta fitar da bayanai akan adadin kudin Paris Club da ta mayarwa kowacce jaha a Nigeria da babban birnin tarayya Abuja. Wann...
Rating :
5