Abnur Ta Sanar Da Rana Nuna Sabon Fim Din ta Sultana a sinima da
kananan gidajen kallo a wasu jahoyin kasarnan. babban producer Abnur Abdul Amart wanda akafi sanni da MAI KWASHEWA ne ya sanar a shafin sa na instagram kaman Haka-;
''' Alhmdlh komai ya kamala insha Allah zamu kawo maku
wannan kayyatacen film mai suna sultan 31/7/2017
à cinema da kananan gidajen kallo a wasu jahoyin kasarnan.
Kalli Talla SULTANA
Press Play
Title :
Abnur Zata Nuna Sabon Fim Din Ta Mai Suna SULTANA A Sinima
Description : Abnur Ta Sanar Da Rana Nuna Sabon Fim Din ta Sultana a sinima da kananan gidajen kallo a wasu jah...
Rating :
5