[10/9, 10:38 AM] Hajara Mami natty :
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨
*YAYANA MIJINA 14*
Ai kaiii banda abin broz naga kaii prof ne amma har ka rasa abin yi, Ai kawai test zaka zuba maii uban wuya sai ka bari kuwa Ya zu hall kasan yadda zakaii ka kure ta a hall din ko kuma ranar da kaga nata zo Ba kayi test wanda baya nan ka bashi Cary-over, murnishi yai Lallai inda ke lecturer ce za, ai muguwa, dariya tasa hmmmm ai Wlh yaya kawai daiiii Allah Ya rufa asiri amma nima faa ina sai a hankali,uhmm ni bari in wuce,kenan brozz baka dauki shawarar ba kenan? No zan gwada amma ba yanzu ba saii kaiii Ya dauki zaki,mom ni zan wuce, OK yau dad dinka zai dawo faaa,allah Ya dawo dashi lafiya, minal ce ta fito da sauri, Mom aunty ta yanke daa wuka Allah gun sai zubar da jini yake, tabe baki taii Allah Ya kare To mutunne baxaiyi aiki a hankali ba, Allah mom ba haka bane taba sani bane, to ni yanzu me kike san in mata kace tasa abu ta daure gun mana, aii tuni kwalla ta taru a idon ta haba mom, ashrim ne Ya karba muje ki dauko first aid box a daki ki gyara mata, da sauri tabi bayan shi, yaya kaga yadda ta yanke sosai ni Wlh baxan iya treating din gurin ba,kallanta yayi yadda take ta hawaye, murmushi kawai yayi in kin je kice taxu in mata treat din gurin, da sauri ta koma,.
Aubty Yaya yace kizu yaii miki treat din gurin, noo minal bafa wani ciwo bane sosai ki barshi kawai, haba Aunty kingafa yadda kike zubar da jini, eh na gani minal zai daina, mami ce ta shigo ganin jinin na xuba yasa ta danji ba dadi, gashi kuma sarah taki zuwa, sister je ki karbo in mata treating din;da sauri ta fito a hanya suka hadu ga box din a hannun shi sai waya yake, broz kawo kaifa muke jira, kashe wayar yayi mije plz duk kin bi kin tada hankalin ki,.
Aunty sarah kedin taya kika yanke haka? Wlh kawai ina yanka albasa kawai na yanke da hannu na, eyya aunty ki dinga kula plz, murmushi tai kawai wai yauu Mami ce yake ce mata wani tayi a hankali, turo kofar minal tayi da box din a hannunta, ashrim yana bayanta,.
ByHajara Mami natty girl
[10/9, 10:54 AM] Hajara Mami natty :
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨
*YAYANA MIJINA 15*
Da sauri Mami ta karba ta fara wankewaw, shi kuma Ya tsaya a bKin kofa,kallan bayanta yake kamar yasan wannan kayan to a ina Ma, ohh yarinyar data maii rashin kunya, no ba Ma zai yuyu ba ace itta ba, but in itance fa, bari inga takawa yayi zuwa inda suke kafiin Ya karasa wayar shi ta Fara ringing,dauka yayi Ya fice, yana amsa call din, part dinshi Ya koma bayan Yaa gama wayar, tsaki yaja tare da fadin bari inga part Na waccan yarinyar, direct part dinta Ya nufa,.
Itta kuwa bayan sun gama treat din gurin suka ci gaba da aikin su,.
Parlor Ya shiga sai kamshine Ya ke tashi ta ko ina ga lemon a center table,tabe baki yayi yai ta buden daki dakin ta Ya nufa jakarta a kan gado sai laptop dintaaa dake charge a sucket,dauka yayi Ya kunna Allah yayi baa password, kafin Ya gama search Ya Mike Ya nufi drowar dinta, hutuna Ya gani na yan gidn su, kalla yai tayi yana murmushi kawai,.
Laptop din har ta gama search hutan ta Ya baiyaana a screen din laptop din, yana gama kallan hutunan Ya ajjiye Ya zuu gurin laptop din Ko ta kannn hutan Ma bai biba Ya fara bin ciken shi, film Ya gani kala kala, kuma duk Sun maiii, daukar laptop din yai gabaa daya Ya tafi part dinshi da itta,.
Aunty in zaki wuce ki kaiwa broz box dinshi, Tom kawai tace haka sukaii tayi har suka gama wajen 3:30 ,part dinta Ya wuce da box din tayi wanka, kallan dakin take kamar an shigo mata,to waye zai shigo miki daki, tabe baki tayi,sai da taii sallah sannnan ta dauki, first aid box din ta nufi part din nashi,.
Sallama take a parlour amma shiru, tsaki taja, juyawar da zatai taga wata laptop kamar ta ta, kuma gudu biyu ne agun, anyi connecting dinsu, kallan laptop din take,.
Da sauri ta ajjiye box din ta koma part dinta, duba gun laptop din tayi ba itta Ba labarin ta,.
Tana fita shi kuma Ya dawo daga masallaci,.
ByHa[truncated by WhatsApp]