[10/8, 12:43 PM] Hajara Mami natty :
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨
*YAYANA MIJINA 12*
Kallan matan yayi sai wani fari da ido suke kamar baru, sir dama zuwa mukayi ka duba mana wannnan assignment din, tsaki yayi bani da time yanzu plz, and yes kuje waccan hall zakuga wata yarinya tasa, purple atamfa da ratsin baki da yellow a giki sannan da coofee a jikin atamfara tasa purple mayafi kuma farace kuce inna San ganinta yanzu a office dina yana kaiwa nan ya wuce,.
Kutmar ubancan wanna wacce yarinyace har sir Ya haddace kayan jikinta kiga fa yadda Ya lissafo kamar tana nan, Hafsat kenan kina mun wannan tambayar ai yanzu zuwa zamuyi muga wacce itta ta fimu haduwa ne ko me? Kuma mu zamu kirata Ma kuma Ma niban taba ganin sir yace wai a kira masa wata ba,look muje kawai, haka suka nufi hall din, tundaha nesa suka hngo ta dan wannan kwatancen dole a ganeta tashi daya, sai hanifa sai jaaa mata kunne suke ,.
Cikin isa suka karasa gun da suke tsaye, kwashewa da dariya sukai tare da fadin jambies, wai fa ku fasa kaiii kuke level one ko, Lallai kuwa kuna da aiki,.
Hakeey ce tai magana, Ai shiyasa muka ga muda yan wasu level din duk sanmakan saboda baxaa gane Yan wanne level bane gara kaii za, a iya tantancewa wasu kuwa saidai a dauka remedial suke,.
Zaro ido sukai ke mu kike fadawq haka kinsan ko mu suwaye, koma su waye kansunne basu kamaba, any way me yakawo ku nan? Shiru sukai suna nazarin abin yiii,.
Cikin fushi suka juya suka fice,. Sai a office din ashrim,.
By Hajara Mami natty girl
[10/8, 1:03 PM] Hajara Mami natty :
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨
*YAYANA MIJINA 13*
Suna zuwa ko sallama babu Hafsat ta fara magana sir munje tace baxata xu ba kuma wata kawarta ta ci mana mutunci, sir ina ganin basu da hankali ne, kallan su yayi duk yadda akai akwai abin da Ya hada ku bai kamata kuna kula su yanzu kansu Na rawa dole ku dinga musu uzuri yanzu suka fara makarantar kansu bai fara daukar zafi ba,.haka yai dan musu nasiha ta inda take shiga tanan take fita,,.sallama suka maii, shi kuma Ya karbi assignment din nasu,. Sannan yace tura aka kira masa itta,.
Da sallamq ta shigo, ko kallanta bai ba balle Ya amsa sallamar, tsayaws tayi tana jiran abin da zaice, ya kaii wajen 20min yana dube dube har ta gaji da tsayuwa,.
Ajjiye takardar yayi Ya dago Ya kalleta, tare da nuna mata site, zama tayi taiii kasa da kaiiii,kallanta yake yana Nazari, ganin kallon yayi yawa yasa taja saki,kasa ksa tace malam inada aure faaaa, tsaki yayi tare da fadin nima ina dashi aiii,.
Wato kece yar iska ko, zaro ido tayi, ina magana kikai mun rashin kunya ban kula kiba amma ki sake tabka wani kuskeren kooo? To ina san in fada miki karki bari musa kafar wando daya dake bani da kirki amma in kabi dukata zamu zauna lafiya, yanzu zan miki uzuri ne kawai danke new ce butt ki kiyaye gaba hope kin gane,? Eh na gane,mikewa tayi xata fita yace ta kuma, ke wai a wanne gari kike? Anan,amma a gidanku ba tarbiya ko kuma kin taba yin ciwon hauka ko? Zaro ido tayi ciwon hauka itta din, answer me,ej na taba, good no wonder ana ganinki anga hakan gobe ki zuu min da result naki na kin warke dan ban yadda kin gama warkewa ba, ranta in yayi million Ya baci, tsaki taja tare da fucewa fuuuuu, shima tsakin yajaaa tare da fadin zaki sani,.
Su hanifa ne suka tare ta suna tambayarta Ya suka yi, ba komai tace musu ta dauki key Na motar ta nufi gida raii bace, dakinta taii wulli da jakar, wai tataba yin ciwon hauka, hawaye ta Fara,.
Bayan tayi wanka ta shirya ta nufi part din mom, suna parlour gaida tayi sannan ta nufi kitchen, minal ta bita dan tayata aiki,.
Bako kofar yayi ko sallama babu Ya zauna kusa da mom, son lafiya, tsaki yaja Wlh mun wata Yar iskar daliba na hadu da itta yau bata da tarbiya, tsaki mami taja ai kawai yaya ka koya mata hankali, to ni mai zam matane, kar ka damu bari in fada Ma yadda zakayi.,
Hajara Mami natty girl