Washe gari
Yakama Sunday ne,saboda haka bata tashi da wuri sai wajen 11:00 wanka tayi tasa kayanta ta nufi part nasu mom, Mom ce kawai a parlour su minal Na kitchen, ina kwana mom? Lafiya qlau, zauna za muyi magana, ba musu ta zauna sarah nasan son bai wani fada miki zaiyi aure ba kawai daii kin fada ne, naji dadin abin da kika yi sannan kuma ni bawai dan komaii nake sann Ya kara aure ba saidan gaskiya bana San ace son dina da daya zai haifa,cikin rashin fahimta ta kalle ta eh kinsan ku jinin ku da daya kuke hai, uwarki ma itta kadai aka haifa sannan gaki kema ke daya ce saboda ni gaskiya bana san dana Ya haifi da daya,murmushin akaici tayi, ko shin wannn matar ta manta da dayanma wasu basu samu ba oho mata, Allah Ya shirya, kuma insha allahu ni bama zan zauna da danta ba, Mom ce ta dawo da itta daga tunaninta, ina fatan wannan bazai sa kiji haushi ba? Ba komai mom Allah yai mana jagora ,ameen
Sannan kuma ran laraba amarya za ta kawo min ziyara saboda ki shirya tarba dan ke zakiyi aikin komai inma kina da lecture ranar saidai ki hakura, ina fatan kin gane,? Eh mom, OK zaki iya tafiya,.tana mikewa wayarta ta Fara ringing,.
My mom ta gani, waje ta fita sannan ta dauka, hello Mom, ina kwana? Lafiya qlau sarah shine ku dan nemanmu baki yi ko wato kinyi aure ko, laaa mom Wlh ba haka bane, to ya gida ya mijin naki? Lafiya qlau, sarah sai kina hakuri fa nasan ba wani jin dadin zaman wannan gidan kike ba, ba komai mom aure Ma zaiyi, eh dad dinshi Ya fada mana, da yaki fada wai yana ganin bai dace ba, kedai kawai kici gaba dayin biyyay insha alllahu mom, tom sai anjima, Tom mom ki gaida baba, .
Kace wayar tayi tana murmushi, tana juyowa ta ganshi a bayanta Ya wani harde hannaye,.
ByHajara Mami natty girl
[10/13, 8:40 AM] Hajara Mami natty :
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨
*YAYANA MIJINA 25*
Saida gabanta Ya fadi, yasa fararen kaya, komai fari fuskar a hade kamar wani wanda bazaiyi dariya ba,.
Ta gefen shi tazu wucewa yaii saurin sa hannu, kallanshi tayi, tabe baki yayi tare da nuna mata kujerar gurin alamartl ta zauna, ba musu ta zauna, shima zaman yayi, saida Ya dauki wajen 10m yana kallanta baice kala ba, itta kuwa banda tsaki ba abinda take yii a ranta, a hankali Ya Fara magana kamar yadda hubby take in tana waya da sauriyinta .
Wato dama ke rashin kunyar da kike mum a makaranta dan kinsan ni mijinki ne kuma yayanki ko? Shine kike wani fasa kaii ko, ai sai yanzu Na gane, sannan kuma jiya nace sai anyi aure zan tare a sabon gidana kince ba haka ba koo, dakyau to inasan kije ki fadawa Dad kin janye sannan kuma ki dauka wannan tarewar ba wani jin dadin ta zakiyi ba ina fatan kin gane? Murnushi taii tare da fadin pardon dan Wlh duk banji me kace ba, da sauri Ya kalleta jiyake kamar Ya shako ta, tsaki Ya jaaa tare da mikewa yabar gurin, itta haka,.
Kitchen taje gun su minal suka ci gaba da aiki,aunty sarah ki shirya zamuje super market da yaya ashrim, no kuje kawai ni baxanje ba, aikuwa Dad yace dole kije, OK shikenan,.
Haka suka gama aiki sai wajen 12:00 suka gama, part dinta ta nufa ta sake wanka,.
Yana garden, Dad Ya kira shi,ka kira mun sarah kuzu tare, tom kawai yace tare da mikewa Ya nufi part din mata,.
Laptop dinta a parlour da litta fin jutting dinta na makaranta,.
By Hajara Mami natty girl
Title :
YAYANA MIJINA PART 12
Description : Washe gari Yakama Sunday ne,saboda haka bata tashi da wuri sai wajen 11:00 wanka tayi tasa kayanta ta nufi part nasu mom, Mom ce kaw...
Rating :
5