[10/10, 9:11 PM] Hajara Mami natty :
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨
*YAYANA MIJINA 21*
Da sauri suka karasa gunta,ya akaii Ya amince zai miki? Murmushi taii kuma kunsan halin mutuminnan bashi da kirki kawai ku rabo dashi insha Allah zan samu a exam,dukkka suka ce ameen,.
Wasa wasa, har sunyi wata da Fara skull amma bata taaaba haduwa da ashrim a gidaba sabani kuwa sunsha yinshi,.
Yau suna parlour a zaune, duk dinsu amma sarah na part dinta tana karatu dan an kusa fara musu test,. Son dama akaaan maganaar da muka tabaaa yine, gyara Xama yayi wacce magaanaa mom, ohh ka manta kenan To auren da zakai nawa kawata magana ta amince, kuma wani satin zasu kuwo mana ziyara dan ka gansu, yariyar a skull dinku take ta kusa kammalawa, tunda ta fara maganaaa yaji wani iri amma ba yadda zaiyi dole Ya amince da wannan zabin da mahaifiyar shi ta maii, kuma ga wani tashin hankali, mahaifibshi zai amince kuwa,.
Son baka ce komai ba,mom as you wish ba matsala Allah Ya kawo su amma mom kina ganin Dad zai amince kuwa, tsaki taja dole Ya aamince kaabaaar komai a hannuna, OK mom, minal kam haushine Ya tarar mata, cikin bacin rai tabar part din ta nufi part din sarah ittama maaami bace komai ba amma, yaza ai ace wai yarinyat itta zata kuwa mana ziyara kamar ba mace ba,.
Bako sallmaa ta shiga part din itta kuma tana parlour ta dage karatu take,sai ganin minal tayi rai a bace, murmushi tai waya batawa twin din mom raine, hawaye ta Fara hakan yasa sarah gyara zama subhanallah meke faruwa, da kyar ta samu ta dai hawaye sannan ta Fara magana, Aunty ba mom bace wai ta nemowa broz mataba wai Ya kara aure, abin yaba sarah dariya amma ta danne akan wannan zata dinga wani hawaye, so minal maye abin kuka a cikin nan banda abinki,ya halatta yayanki Ya auri mata har hudu To Maye aiba akaina aka Fara ba, da sauri ta karasa gun sarah, Aunty kodai ke tadaban ce ko wacce Mace nada kishi amma ke ban gani a idon kiba, Aunty kina lafiya kuwa?
ByHajara Mami natty girl
[10/10, 9:30 PM] Hajara Mami natty :
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨
*YAYANAA MIJINA 22*
Sosai tai dariya mai isarta sannan daga baya ta tsagaita, minal gaskiya zan fada miki har ga Allah banji wani kishiba,saboda basan yayanki nake ba kuma shima Ba sona yake ba, ke IN fada miki Ma har tau ba taba sanin Ya kamannin yayanki yake ba kinga bai damu dani ba baidamu da yazu yaga lafiyata ba To danme ni kuma zan damu ki kwantar da hankalin ki minal Allah yasa hakan ne yafi alkhairi,.
Aunty ina caanka dai dai yau wata daya da sati biyu da auren ko amma kice mun vaki taba ganin broz how comes, zaunar da itta sarah tayi minal wannan amana Na baki dalilin da yasa Na fada mikima kawai dan naga kin damu dani kina sona shiyasq naga mun Xama daya so plz this should be scaret, shikenan Aunty amma Wlh karki yadda broz Ya kara aure Allah karki yadda, to kawai tace mata taci gaba da abin da take,.
Bayan Dad Ya dawone mom ke sanar masa,kallan rashin hankali yai mata, wai luba meke damunki? Tsakina da Allah inke akaiwa haka zakiji dadi ,auren yarannan yaushe akai amma kice wai aure zaiyi da wanne ido zan kalli iyayenta, haba alhaji kafasan yarannan biyyaya yai muku ya auri xabinku amma yanzu tunda yace ga wadda yake so amai uzuri mana, tsaki yaja Wlh IN kinga na amince saida dalili ways Ya dauka Ya kira ashrim din,. Ba,afi minti biyarba Ya shigo, gaida Dad dinshi yayi, Abubakar aure zaka kara ko to Allah in kaga anyi aurennan To da amincewar Sarah ne muddin taki to Wlh bazakayi aurennan ba ina fatan ka fahimta, ranshi Ya baci ya zaai xaiyi aure ace saida amincewar wata banza wannan aiba abune mai kyauba, jiyai ranshi Ya kara baci,.
Dad ne ya kwalawa Mami kira da sauri ta fito, jeki kikira mun aunty ku ,Tom Dad, daki ta sameta tayi shirin vacci dan wajen 9:00 lokacin Aunty Dad yana kiranki, jitaii gabanta Ya fadi, hijab tasa ta dauki wayarta suka nufu part din jjitai gabanta Na faduwa sosai, da sallama suka shiga,.
Gaida Dad tayi ta zauna dan nesa da ashrim, Dad ne Ya fara magana sarah mijinki nasan kara aure, ya fada miki koya kuma kin amince,.
Murnushi taii eh dad Ya fada mun zai kara aure kuma na amince, da sauri Ya juyo yana kallanta, dai dai lokacin itta Ma da gooo,.
ByHa[truncated by WhatsApp]