idan kin karanta saiki fadawa yar uwarki musamman kishiyarki don itama tanada tasiri wajen kawo nakaso a kokarinki na kawarda ciwon sanyi
Sannan kada ki manta da mijinki domin shima zai iya kawo miki cikas don haka ko asibiti zakije kada kibarshi abaya idan an gwadaki shima a gwadashi wannan shine zaisa ku rabuda bacin rai lokacin saduwa ta dalilin sanyi
Ga yanda zakiyi maganin
Sauyar zogale
Sauyar malmo
Sauyar baure
Tafar nuwa
Wadannan ki zuba musu ruwa kamar litter daya saiki dafashi sannan ki tace ruwan idan ya huce ki wuni kinasha wannan kullum kisamu kamar mako guda (1week) idan kinyi zakiga canji sosai da yardar Allah
Ki jarrabashi
Title :
Wanne Kokari Kikayi Wajen Kawarda Ciwon Sanyi
Description : idan kin karanta saiki fadawa yar uwarki musamman kishiyarki don itama tanada tasiri wajen kawo nakaso a kokarinki na kawarda ciwon san...
Rating :
5