Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya fitar da sabon faifan bidiyo inda ya nuna 'yan sanda Matan nan da kungiyar da ta kama a makon da ya gabata inda ya bayyana cewa a halin yanzu sun zama bayinsu.
Ya ce, jami'an tsaro na ci gaba da tsare masu mata, 'ya'ya da kuma abokai na tsawon shekaru inda ya soki Rundnar Sojan Nijeriya kan cewa har yanzu kungiyar na da karfinta sabanin ikirarin rundunar wadda ta nuna cewa an murkushe kungiyar.
Title :
Shekau Ya Bayyana Matsayin 'Yan Sanda Mata Da Kungiyarsa Ta Kama
Description : Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya fitar da sabon faifan bidiyo inda ya nuna 'yan sanda Matan nan da kungiyar da ta kama ...
Rating :
5