Lauyan mai suna Mista Ogungbeje shine shugaban rukunin lauyoyi na Lawflex (Lawflex Chambers) sannan kuma shine shugaban Voice Vanguard a turance.
Da wannan kwamacala muke gaskata maganar shugaba Buhari na cewar bangaren shari'a sune sahun gaba wajen bashi ciwon kai a mulkin shi.
Title :
Shahararren Mai Garkuwa Da Mutane Evans Ya Dau Lauyan da Zai Kare Shi
Description : Lauyan mai suna Mista Ogungbeje shine shugaban rukunin lauyoyi na Lawflex (Lawflex Chambers) sannan kuma shine shugaban Voice Vanguar...
Rating :
5