Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje tare da Mataimakinsa Farfesa Hafizu Abubakar da sauran tawagar Gwamnati na daga cikin wadanda suka halarci shan ruwa na musamman wanda Mai Martaba Sarkin Kano Mal Muhammadu Sanusi II yake shiryawa duk shekara a fadarsa.
Title :
Photos: Sarkin Kano Ya Yi Bude Baki Da Gwamna Ganduje A Fadarsa
Description : Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje tare da Mataimakinsa Farfesa Hafizu Abubakar da sauran tawagar Gwamnati na daga cikin wadanda ...
Rating :
5