An Kama Shi Cikin Shigar Mata Yana Rubutawa Budurwarsa Jarabawa
An kama wani matashi yana rubuta wa budurwarsa jarrabawa. Mutumin ya sauya kammani kamar mace inda ya sha kwaliyya da gashi ‘yar kanti.
Shin wannan so ne ko rashin hankali?
Daga Shafin Auwal Isah Ningi
Title :
Photos; An Kama Wani Matashi Da Yayi Shigar Mata Da Yin Jarabawa Wa Budurwarsa
Description : An Kama Shi Cikin Shigar Mata Yana Rubutawa Budurwarsa Jarabawa An kama wani matashi yana rubuta wa budurwarsa jarrabawa. Mutumin ya sauya ...
Rating :
5