Wannan shine yaron da aka ce ya kashe kansa ta hanyar rataya a garin Makurdi babban birnin jihar Benue.
Shekarun sa 13 sannan ajin sa biyu a makarantar sakandire.
Kasancewar lamarin na gaban jami'an tsaro, yanzu haka sun dukufa bincike don gano gaskiyar yadda aka yi yaron ya mutu.
Daga Bashir Isa
Title :
Photos: Dan Shekara 13 Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataya
Description : Wannan shine yaron da aka ce ya kashe kansa ta hanyar rataya a garin Makurdi babban birnin jihar Benue. Shekarun sa 13 sannan ajin sa biyu...
Rating :
5