A jiya ne kayi nasara nuna fim din KANWAR DUBARUDU a sinima da gidajen kallo da ke jihar Kano,Shirin kamfanin Maishadda Investment tayi nasara sayar da gaba daya ticket a manya gidajen kallo, kamar su Queen Cinema, Farida Cinema, Lale Cinema, Oriya Cinema dss
Kalli Talla Fim Dim KANWAR DUBARUDU
Title :
Photos: Anyi Nasara Nuna Fim Din KANWAR DUBARUDU A Sinima
Description : A jiya ne kayi nasara nuna fim din KANWAR DUBARUDU a sinima da gidajen kallo da ke jihar Kano,Shirin kamfanin Maishadda Investment tayi...
Rating :
5