Wasu masu sharhi a Najeriya suna fargabar cewa rashin lafiyar Shugaban Kasar Muhammadu Buhari ta tabarbare bayan da ya aike musu da sakon saukin muryarsa.
Shugaban ya aike da saƙon bikin ƙaramar sallah ne ga 'yan Najeriya ranar Asabar. Lokacin ne karon farko da aka ji duriyarsa bayan ya kwashe kwana 49 yana jinya a Birtaniya. Hakan ya sa jama'a sun rika bayyana ra'ayoyinsu a kafofin sada zumunta a kasar, inda wasu suke cewa "muryarsa tana nuna cewa rashin lafiyarsa ya yi tsanani."
Title :
Muryar Buhari Ta Haifar Da Ce Ce Ku Ce
Description : Wasu masu sharhi a Najeriya suna fargabar cewa rashin lafiyar Shugaban Kasar Muhammadu Buhari ta tabarbare bayan da ya aike musu da sakon s...
Rating :
5