Daya daga cikin 'yan majalisar Dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi ya fito fili ya nuna cikakken goyon baya ga kungiyar matasan Arewan nan da suka baiwa 'yan kabilar Igbo wa'adi kan su bar yankin.
Farfesa Abdullahi ya kuma yi Allah wadai da shugabannin Arewa wadanda suka nesanta kansu da matasan inda ya ce ba karamin ci gaba ba ne yadda matasan Arewa suka farga game da 'yancinsu musamman yadda 'yan Kudu suka mayar da 'yan Arewa ci- ma- zaune kuma suka raina su.
Title :
Ina Goyon Bayan Matasan Arewa Da Suka Ba Igbo Wa'adin Barin Yankin - Ango Abdullahi .
Description : Daya daga cikin 'yan majalisar Dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi ya fito fili ya nuna cikakken goyon baya ga kungiyar matasan Arew...
Rating :
5