Daga Sani Twoeffect Yauri
A wata hira da aka yi da tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Safiya Musa ta yi wa sauran 'Yan matan fim wa'azi inda take cewa ganin yadda rayuwa ta canja mutane, "Duk jarumar da ta sami miji tayi aure, idan ba haka ba akwai lokacin da zai zo ba fim din ba auren."
Kuma ta kara da cewa tabbas, aure lokaci ne, amma lokacin tare suke tafiya da niyya. akwai matan fim wadanda basu da niyyar aure, amma sai suce lokaci ne bai yi ba.
Title :
Duk 'Yar Fim Din Da Ta Samu Miji Ta Yi Aure Kafin Lokaci Ya Kure Mata, - Safiya Musa
Description : Daga Sani Twoeffect Yauri A wata hira da aka yi da tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Safiya Musa ta yi wa sauran 'Yan matan fim wa...
Rating :
5