Shugaba Buhari Na Kan Samun Sauki Domin Ni Ganau Ne Ba Jiyau Ba, Saboda Na Ziyarce Shi A Landan, Cewar Tsohon Gwamnan Abia Orji Kalu
Mista Orji Kalu ya kuma kara da cewa yana yin kira ga al'ummar Nijeriya da su daina yada farfaganda kan rashin lafiyar shugaban kasan domin yin hakan ba daidai bane. Afadin sa yace Buhari zai iya dawo Nijeriya kafin 11 ga wanna wata da muke ciki
Title :
Buhari Zai Iya Dawo Nijeriya Kafin 11 Ga Wannan Wata - Orji Kalu
Description : Shugaba Buhari Na Kan Samun Sauki Domin Ni Ganau Ne Ba Jiyau Ba, Saboda Na Ziyarce Shi A Landan, Cewar Tsohon Gwamnan Abia Orji Kalu Mista ...
Rating :
5