Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa an samu bullar annobar Murar tsuntsaye a jihohi bakwai wanda ya hada da Babban birnin tarayya Abuja.
A cikin wata sanarwar da hukumar Rigakafin Cututtukan dabbobi ta kasa ta fitar ta nuna cewa jihohin da abin ya shafa sun hada da; Bauchi, Kaduna, Kano, Katsina, Nasarawa, Plateau da Kaduna. A cewar hukumar, har yanzu babu wani sahihin magani kan cutar.
Daga Rariya
Title :
Annobar Murar Kaji Ya Sake Barkewa A Jihohi Bakwai
Description : Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa an samu bullar annobar Murar tsuntsaye a jihohi bakwai wanda ya hada da Babban birnin tarayya Abuja. ...
Rating :
5