Wasu abubuwan fashewa da dama sun tashi a birnin Maiduguri da kuma cikin Jami'ar Maiduguri a jiya Asabar.
Da yake magana a kan batun kakakin Jami'ar Maiduguri Farfesa Danjuma Gambo ya tabbatar da lamarin a cikin Jami'ar, ya kuma shaidawa manema labarai cewa an samu asarar rayuka na Jami'ar tsaro a Jami'ar da kuma jikkatar wasu mutum biyu.Bamabaman dai sun tashi a wurare uku ne a cikin Jami'ar.
A kwai Wanda ya tashi a ofishin Jami'an tsaro da kuma wadanda suka tashi gabar da Jami'ar sakamakon rashin Katanga ta bangaren.
Yanzu haka an garzaya da wadanda suka jikkata zuwa asibiti don yi musu magani.
Title :
An Samu Tashin Bama-bamai A Jami'ar Maiduguri
Description : Wasu abubuwan fashewa da dama sun tashi a birnin Maiduguri da kuma cikin Jami'ar Maiduguri a jiya Asabar. Da yake magana a kan batun k...
Rating :
5