Hukumar tace Fina finai ta jahar Kano ta gama shirin haska fina finai a gidajen Kallo har kimanin guda 200.a fadin wannan jaha domin bunkasa Sana'ar fim wannan kudiri ya samu ne Bisa Sahalewar Mai Girma Gwabna Dr.Abdullahi Umar Ganduje ta wajan fada da Jami'an hukumar a kanan hukumomi 44 domin sa ido da kuma bunkasa sana'ar.Don haka ne ma ayau hukumar ta tabbaatar da kwamitin duba fina finan da zasu gidan kallo wanda ya bada halarta masu ruwa da tsaki na cikin wannan masana'anta kamar su HAMISU LAMIDO, IYAN TAMA, Ali NUHU, SADIQ SANI SADIQ, FALALU DORAYI, KABIRU MAI KABA, TIJJANI ASASE, da Sauran su Allah mun gode bisa amsa wannan goron gyayyata - Source @ismail_naabba follow @kanceleb_news for kannywood daily news - #regrann
Title :
An Kammala Shirye Shiryen Haska Fina-Finai Kannywood A Gidajen Kallo A Kano
Description : Hukumar tace Fina finai ta jahar Kano ta gama shirin haska fina finai a gidajen Kallo har kimanin guda 200.a fadin wannan jaha domin bunkas...
Rating :
5