Wasu mutane biyu sun shiga hannu bayan kama su da kai da gangar jikin yaro dan shekaru bakwai dan makaranta wanda ya bata a garin Ikorodu dake jihar Lagos a ranar Larabar da ta gabata.
Kamar yadda majiyarmu ta rawaito, wadanda akw zargin an kama su ne a kan titin Odugunyan dauke da gawar yaron da kuma kan na sa nannade a cikin buhu.
Title :
An Kama Wasu Matasa Da Gawar Yaro Dan Makaranta Da Ya Bata A Jihar Lagos
Description : Wasu mutane biyu sun shiga hannu bayan kama su da kai da gangar jikin yaro dan shekaru bakwai dan makaranta wanda ya bata a garin Ikorodu d...
Rating :
5