Daga Abba Sambo.
1. Shine Jarumi na farko Daya shekara 20 a kannywood amma har yanzu ba’a daina yayinsa ba.
2. Shine wanda ya cinye zamaninsa kuma yazo ya cinye na wasu ba tare da masu kallo sun gaji dashi ba.
3. Shine Jarumi Daya tilo dayake dauko matasa ya saka su a harkar film ba tare da yayi tunanin kada su taso su fishi haskawa ba.
4. Shine Jarumin da idan ya haskaka a film dinsa guda daya sai kayi suna ka samu Daukaka.
5. Shine jarumin da idan kamfaninsa na F.K.D Ya shirya film ake rububin siyan film din tun kafin ya Fito.
6. Shine jarumin daya shirya film tsawon shekara 20, amma har yanzu film din ana cinikinsa a kasuwa Wato film din MajaDala.
7. Haka kuma duk wanda ya taso yayi suna a harkar film a matasa da zarar ka tambayeshi waye sila zai ce maka Ali Nuhu ne silar daukakar shi Misali irin su Adam Zango da Sadiq sani sadiq da nafisa Abdullahi Duk sun fadi hakan.
8. Shine jarumin da yafi kowane Director da producer kashe kudi a film dinsa.
9. Shine jarumin da duk ýan film babu mai farin jinin sa saboda shi ansanshi a ko ina a Nigeria kudu da Arewa.
10. Shine jarumin dayafi kowane jarumi iya daukar wankan kananan kaya da manyan kaya.
11. Shine Jarumin da kaf ýan film yafi taimakawa Gajiyayyu da marasa galihu
Sama da mutum 100, suke cin abinci a karkashisa.
12. Shiyasa har yanzu babu mai kudinsa
A Kannywood.
Title :
Abubuwa Guda 12 Da Baku Sanni Ba Akan Ali Nuhu.
Description : Daga Abba Sambo. 1. Shine Jarumi na farko Daya shekara 20 a kannywood amma har yanzu ba’a daina yayinsa ba. 2. Shine wanda ya cinye zaman...
Rating :
5