SHIRIN TALLAFIN KUDI
Za'a fara biyan naura 5000 a wata karkashin shirin tallafin kuɗi na gwamnatin tarayya a Bauchi a yau din nan.
Jami'an tabbatar da wannan shiri sun bawa 'mobile money operatots' (MMO) aikin tabbatat da biyan kudin zuwa ga wadanda zasu amfana a garuruwan su. MMO ta bayyana hakan ne bayan wani zama da tayi da shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar Bauchi.
Ana sa ran mutanr 10,800 ne zasu amfana daga yankuna 360 na kananan hukumomi 12 a jihar ta Bauchi ne zasu amfana indq zasu karbi N10,000 kowannen su na watannin disamba da janairun wannan shekara cikin mako mai zuwa.
Har ila yau, gwamnatin jihar Bauchi tana sanar da 'yan jihar cewa za'a buɗe sashin yanan gizo na N-power ranan 13 ga watan gobe kamar yanda NSIP ta shaida.
Gwamna M. A Abuabakar zai tabbatar da kyakkyawan alaka tsakanin gwamnatin sa da gwamnatin tarayya sabida amfanin jihar Bauchi.
Title :
Za A Raba Naira Miliyan Ɗari A Bauchi
Description : SHIRIN TALLAFIN KUDI Za'a fara biyan naura 5000 a wata karkashin shirin tallafin kuɗi na gwamnatin tarayya a Bauchi a yau din nan. J...
Rating :
5