A yau ne kamfanin Prince Zango Nigeria Limited zata fara Dauka cigaba shirin Dan kuka Wato DAN KUKA A BIRNI shirin dai wanda Jarumi Adam A Zango ya Shirya kuma ya bada umarni. zai fito Sinima acikin watan Yuli na wanna shekara. ya wasan fim din su hada Ado Gwanja Mastayin Buba, Nasiru Horo Dan-mama a mastsayin Ya'u, sai Jamila Zanzan a mastayin Hasiya
Ga Video Daga Wajen Daukar Dan kuka A Birnin
Title :
Video: Yau Za A Fara Daukar Cigaba Fim Din Dan Kuka
Description : A yau ne kamfanin Prince Zango Nigeria Limited zata fara Dauka cigaba shirin Dan kuka Wato DAN KUKA A BIRNI shirin dai wanda Jarumi A...
Rating :
5