A ranar Alhamis din da ta gabata ne aka fara shagulgulan bikin shahararren mawakin Hausan nan wato Nura M Inuwa a jahar Katsina.
An yi kwallon kafa da kamu a ranar Alhamis, Dinner a ranar Juma’a, sannan aka daura aure a jiya Asabar a garin Malumfashi.
Bikin ya samu halartar manya manyan mawakan Hausa da jaruman Kannywood da dama.
Ga Video Bikin
Title :
Video: Shagulgulan Auren Mawaki Nura M. Inuwa
Description : A ranar Alhamis din da ta gabata ne aka fara shagulgulan bikin shahararren mawakin Hausan nan wato Nura M Inuwa a jahar Katsina. An...
Rating :
5