1AREWA TV tazo muku da wani sabon shirin ta mai suna DAGA JAMA'A, shirin da za tana ji ra'ayin mutane dan gane da mastala da muke fistuka a Arewa da ma Najeriya gaba daya...
Wanna Sati mu zagaya garin Bauchi da jin ra'ayin jama'a akan SHIN ZAKA ZABI BUHARI A 2019
Ga shirin DAGA JAMA'A
Title :
Video: Daga Jama'a Episode 1.. Shin Zaka Zabi Buhari A 2019
Description : 1AREWA TV tazo muku da wani sabon shirin ta mai suna DAGA JAMA'A , shirin da za tana ji ra'ayin mutane dan gane da mastala da ...
Rating :
5