Ina kira ga daukacin mabiya 'Darikar, Tijjaniyya, maza da mata dake fadin Najeriya, da su taya mai girma shugaban kasarmu, Muhammadu Buhari, addu'a. Allah ya dora shi a kan makiyansa, kuma ya bashi nasarar gudanar da mulkin, adalci, a kan mu dalakawan da yake jagoranta.
Muna rokon Allah, S.W.T ya yi mana maganin duk wanda yake son ganin bayan shugaban kasarmu Muhammadu Buhari.__inji Shahararren Malamin Addinin Musulunci. Na Duniya, Shehu Dahiru Usman Bauchi.
Title :
Sakon Sheikh Dahiru Usman Bauchi A Wajen Bude Karatun Tafsiri A Kaduna
Description : Ina kira ga daukacin mabiya 'Darikar, Tijjaniyya, maza da mata dake fadin Najeriya, da su taya mai girma shugaban kasarmu, Muhammadu Buh...
Rating :
5