shahrarren Mawaki Najeriya Olubankole Wellington wanda aka fi sanni da Banky W na shirin angwancewa, da amaryarsa jaruma Nollywood Adesua Etomi, shidai Banky W yana daya daga cikin manya mawaka Najeriya wanda basu da mata ko budurwa,
Ga hutunan su
Title :
Photos: Mawaki Banky W Na Shirin Angwancewa
Description : shahrarren Mawaki Najeriya Olubankole Wellington wanda aka fi sanni da Banky W na shirin angwancewa, da amaryarsa jaruma Nollywood Adesua Et...
Rating :
5