Wani mai suna Alimi Isaiah da ya yi ikrarin shi Fasto ne wanda kuma ya yi ikrarin shine shugaban cocin C&S Idapomimo Zion,
dake yankin Alagbado a jihar Lagos, ya shiga hannun rundunar 'yan sanda sakamakon kama shi da kokon kan mutum da sauran wasu kayayyakin tsafi.
Title :
Photos: An Kama Fasto Da Kokon Kan Mutum
Description : Wani mai suna Alimi Isaiah da ya yi ikrarin shi Fasto ne wanda kuma ya yi ikrarin shine shugaban cocin C&S Idapomimo Zion, dake yanki...
Rating :
5