Majiyarmu ta rawaito cewa zaman wanda aka dauki kusan awanni biyu ana tattaunawa a gidan IBB, duk da cewa babu tabbacin makasudin yinsa, amma bincike ya nuna cewa ba ya rasa nasaba da al'amuran da suka jibanci kasa.
An yi zaman ne a yammaci jiya Litinin
Title :
Obasanjo, IBB Da Abdulsalami Sun Yi Ganawar Sirri A Minna
Description : Majiyarmu ta rawaito cewa zaman wanda aka dauki kusan awanni biyu ana tattaunawa a gidan IBB, duk da cewa babu tabbacin makasudin yinsa, am...
Rating :
5