Kanu ya kuma kara da cewa idan har gwamnati ba ta amince da bukatunsu ba, to ba za a gudanar da zabe a yankunan Biafra ba.
Kanu ya bayyana hakan ne a wani sabon hoton bidiyo a lokacin da yake jawabi a coci.
Title :
Mutuwa Ce Kawai Za Ta Hana Mu Kafa Yankin Biafara, - Nnamdi Kanu
Description : Kanu ya kuma kara da cewa idan har gwamnati ba ta amince da bukatunsu ba, to ba za a gudanar da zabe a yankunan Biafra ba. Kanu ya bayyana...
Rating :
5