Hadaddiyar kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah wa Ikamatis Sunnah ta kasa baki daya,karkashin Jagorancin Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, assasawar Marigayi Ash-Isma'ila Idris Bin Zakariya (Allah Yayi masa Rahama) tana farin cikin sanar da al'ummar Musulmi tsare-tsaren ta na aikawa da Malamai zuwa jihohin kasar nan tare da makwabta domin gabatar da tafsirin Al-Qur'ani Mai girma na watan Ramadan 1438/2017 kamar haka:-
1-Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir da Hafiz Aminu Yusuf Nuhu a Yantaya Jos.
2-Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigacukun da Hafiz Abdullahi Baffa Itas a Kano.
3-Sheikh Saeed Hassan Jingir da Hafiz Abdurrahman Ahmad a Sokoto.
4-Sheikh Nasir Abdulmuhyi da Hafiz Salihu Muhammad Abubakar a Minna.
5-Bar.Aliyu Alhassan Sangei da Hafiz Abdullahi Musa Galadima cikin Babbar tashar Jos.
6-Dr.Hassan Abubakar Dikko da Hafiz Yahuza Muhammad Bauchi a Gombe.
7-Sheikh Madu Mustafa da Ustaz Muhammad Musa a Maiduguri.
8-Sheikh Abdurrahman Isa Jega da Hafiz Naziru Jega a Jega da B/Kebbi.
9-Sheikh Hamza Adam Abdulhamid da Hafiz Idris Isa lafiya a Jimeta.
10-Sheikh Salihu Sulaiman Ningi da Hafiz Nasir Yahuza Muhammad a Dutse Gadawur.
11-Sheikh Abdullahi Umar Dalla-Dalla da Hafiz Usman Shagirawa a garin Gusau.
12-Sheikh Abubakar Usman Mabera da Hafiz Shu'aibu Sokoto a Garin Isa.
13-Alfah Abdulfattah Hamza a Lagos.
14-M. Murtala Abubakar Imam a Lagos.
15-M. Muktar Albanin Lagos a Lagos.
16-M. Umar Zango Kambama a Lagos.
17-Ustaz Umar Hassan Gusau da Hafiz Abubakar Habibu Riba a Talatar Mafara.
18-M. Muhammad Sambo Rijau da Hafiz Isma'ila Kwantagora a Bidda.
19-M.Haruna Ibrahim Gashua a Azare.
20-Sheikh Khadi Abdulmumin a Jalingo.
21-M. Ibrahim Yunusa Ugo a Uguaba Enugu.
22-M. Musa Abdullahi da Hafiz Julaibib Gombe a Jalingo.
23-Sheikh Col. Adamu Girbo Rtd da Hafiz Khamis Rigacukun a U/Rimi Kaduna.
24-Ustaz Surajo A.Sabo da Hafiz Abdulmumin Aliyu da Ustaz Yahaya lafiya duk a garin lafiya.
25-Sheikh Muhammad Adam Gashua da Hafiz Usman Muhammad Ningi a Niamey Jamhuriyar Nijar.
26-Ustaz Muhammad Muhammad Abubakar da Hafiz Sa'adu Dalam a Garin Tilde.
27-Sheikh Dr.Mustafa Bashir da Hafiz Nuraini Kamba a Garin Kamba.
28-Hafiz Abubakar Muhammad Riba da Hafiz Isma'ila Rigacukun a Dirin Daji.
29-Ustaz Dalhat Abubakar Hakimi a Katsina.
30-M.Idris Sarkin Hausawa a Garin Biri.
31-M.Auwal Jikan Mai waina a Garin Ningi.
32-Ustaz Ibrahim Muhammad Duguri a Lokoja.
33-Ustaz Bawa Ibrahim Kafancan a Kafanchan.
34-M. Iliyasu Ibrahim Maigatari a Darazo.
35-Ustaz Muhammad Bello Adam Saminaka da Hafiz Yusuf Shuaibu Sambo a Garin Bauchi.
36-Hafiz Abubakar Abu Sumayya a Yalwan Shandam.
37-M.Yakubu Husaini a Garin Gwaram.
38-Alkali Abubakar Salihu Zaria a Garin Keffi.
39-Dr.Sani Ibrahim Jalingo da Hafiz Shehu Ibrahim Keffi a FCT Abuja.
40-M.Musa Salihu Alburhan a Garin Damaturu.
41-Dr. Nuhu Tahir Tajuddeen a Zaria.
42-M.Abubakar Sahibul Kuwa a Jalingo.
43-Ustaz Muhammad Sani Abdurrahman a Ibadan.
44-M.Mika'ila Muhammad Bello a Ibadan.
45-M.Aliyu Rashid Makarfi da Hafiz Nafiu Usman a Zuru.
46-M.Usman Ore a Akure.
47-Malam Muhammad Bara'u a Akure.
48-M.Muhammad Bashir Abuga a Calaba C/River.
49-M.Muhammad Abdullahi Keffi a Uke Keffi.
50-M.Khalid Yakub a Zaria.
51-Dr.Sani Aliyu Sagir a Nakasera Sokoto.
52-Dr.Alkasim A.A Shanga a Yawuri.
53-M.Husaini Muhammad Kumo a Garin Gumau.
54-M. Aliyu Shafi'i a Layin Zana Jos.
55-M.Zubairu Shehu a Almuhap Jos.
56-M.Muhammad Bashir Sulaiman a Yanagoa Bayelsa.
57-Sheikh Abubakar Umar Rijiyar Lemo a Kandahar Kano.
58-M.Sani Yunusa Kura a Kura Kano.
59-Dr.Lawal Abdulkareem a Tambuwal.
60-M.Yusuf Zakariya a Garin Tulu Toro.
61-M.Shitu Saharanu a Garin Jingir.
62-Dr.Muhammad Auwal Kafawi a Jama'ar Iya Lere Kaduna.
63-Ustaz Habibu Danbatta a Gashua.
64-M.Abbas Ahmad Aliyu a Suleja.
65-M.Yusuf Saeedu Kirki a Birnin Gwari.
66-M.Abdullahi Abdurrahman da Hafiz Abubakar Abdullahi Yalwan Shandam a Kontagotara.
67-M.Aliyu Bamalli a Garin Tafa.
68-Imam Aliyu Musa Eze a Abarba Jihar Abia.
69-M.Yusuf Kaura Mai Shafi da Hafiz Umar Yahuza a Koko.
70-Hafiz Aliyu Abdulwahab a Garin Deba.
71-M.Adam Is'haq Lafiya a Garin Aleiro.
72-M.Adam Muhammad Gadar Sogai a Makurdi.
73-M.Muhammad Kabir Asshikawi Zaria a Garin Dukku.
SAI MAKWABTA IRIN NIJAR
74-M.Abdurrahman Abdurrahim a Hiro Nijar.
75-M.Muhammad Rabi'u Adam a Tsululu Nijar.
SAI SUDAN
76-Imam Haruna Ibrahim Musa a Inkaz Sudan.
77-M.Alkasim Ali a Inkaz Sudan.
SAI GHANA
78-M.Umar Ibrahim Imam a Assiddiq Accra Ghana.
79-M.Muhammad Umar a Accra Ghana.
80-Sheikh Kamal a Kumasi Kumasi Ghana.
SAI CHAD
81-M.Juma'a Adam a Injamaina Chad.
82-M.Abdullahi Abdullahi a Chad.
83-Sheikh Dr.Yahaya a Injamaina.
SAI BURKINA FASO
84-Sheikh Dr.Kindo Muhammad a Wagadugu.
85-Sheikh Abubakar Wadgraga a Quaga.
SAI TOGO
86-M.Husaini Muhammad a Sankansi.
87-Sheikh Abdullahi Imam a Lome.
88-Sheikh Zakariya Imam a Lome.
SAI CAMEROON
89-Sheikh Saeed Makoli a Yaounde.
90-Sheikh Bala Muhammad a Yaounde .
91-M.Sani Bera a Cameroon.
SAI MALI
92-M.Muhammad Taraware a Mali.
93-M.Abubakar Kamaru a Mali Mage.
94-M.Umar Jaho a Mali Magis.
SAI C/AFRICA
95-M.Ahmad Muhammad a C/Africa.
SAI CODE'I'VOIRE
96-Sheikh Abdussalam Abidjan a Abidjan.
SAI BENIN REP.
97-Sheikh Dr.Dawud Kandi a Kandi.
98-Sheikh Mustafa Zogou a Zogou.
99-Sheikh Ibrahim Malanbil a Malanbil.
SAI AMERICA 🇺🇸
100-Sheikh Ahmad Imam a California.
Sanarwa daga Hon. Ahmad Muhammad Ashiru, Sakataren yada labarai na kasa Jibwis.
Hamza Muhammad Sani
National organising secretary jibwis Internet Media Commitee Nhq Jos.
Source Rariya