Ministan Ayyuka da Hasken Wutar Lantarki, Babatunde Fashola ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta dauki kananan ma'aikata kusan 47,000 don gudanar aikin gina da gyaran manyan titinan kasar nan.
Ministan ya kara da cewa gwamnati za ta hada kai da majalisar tarayya don ganin samun nasarar aiwatar da shirin inda ya nuna muhimmancin ilimin fasaha wanda a cewarsa ta haka ne kananan kasashe suka bunkasa.
Source Rariya
Title :
Gwamnati Za Ta Dauki Ma'aikata 47,000 Don Gyaran Hanyoyi
Description : Ministan Ayyuka da Hasken Wutar Lantarki, Babatunde Fashola ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta dauki kananan ma'aikata kusan 47,00...
Rating :
5