A jiya Lahadi ne wasu barayi suka gamu da ajalinsu a lokacin da suka shiga kasuwa yin sata.
Wannan al'amari dai ya faru ne a Kasuwar Tungan Malam dake karamar hukumar Paikoro ta Jihar Neja a lokacin da barayin suka shiga kasuwar domin yin sata, inda suka yi rashin sa'a asirin su ya tonu, nan take matasan dake kasuwar suka hau su da duka har sai da rai ya yi halin sa.
Rahoto Daga Kwamared Zakari Y Adamu Kontagora.
Daga Jaridar Rariya
Title :
Graphic Photos: An Kashe Barayin Da Suka Je Sata A Wata Kasuwa A Jihar Neja
Description : A jiya Lahadi ne wasu barayi suka gamu da ajalinsu a lokacin da suka shiga kasuwa yin sata. Wannan al'amari dai ya faru ne a Kasuwar T...
Rating :
5