Daga Rariya
Uwargidan shugaban kasa A'isha Buhari ta bayyana cewa, rashin lafiyar mijinta ba kamar yadda ake zuzutawa ba ne.
Uwargidan ahugaban kasan ta yi wannan bayani ne a shafin ta na Twitter, inda ta kara da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu sauki zai kuma ci gaba da gudanar da ayyukan da suka rataya a wuyansa.
Title :
Buhari Ya Samu Sauki Zai Kuma Ci Gaba Da Mulkin Nijeriya, - A'isha Buhari
Description : Daga Rariya Uwargidan shugaban kasa A'isha Buhari ta bayyana cewa, rashin lafiyar mijinta ba kamar yadda ake zuzutawa ba ne. Uwargidan...
Rating :
5