Daga Rariya
A wani mataki na wanke kanta daga zargin salwantar da kudaden ajiyarta, masarautar Kano ta yi ikirarin Sarkin Kano, a lokacin da Alhaji Muhammad Sanusi II da ya hau kan karagar mulki ya gaji Naira Bilyan 1,9 ne kacal a asusun ajiyar banki na masarautar sabanin Naira Bilyan hudu da ake yayatawa.
Da yake Magana a madadin sarkin, Walin Kano, Alhaji Mahe Abashin Wali ya Sarkin ya karyata zargin da ake yi kan cewa Sarkin ya salwantar da Naira Bilyan shida a 'yan tsawon shekaru da ya yi kan karagar mulki inda ya ce masarautar ta kashe ANaira Bilyan 4.3 ne.
Title :
Masarautar Kano Ta Karyata Zargin Salwantar Da Kudaden Ajiyarta
Description : Daga Rariya A wani mataki na wanke kanta daga zargin salwantar da kudaden ajiyarta, masarautar Kano ta yi ikirarin Sarkin Kano, a lokacin ...
Rating :
5