Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya tura wa majalisar Dattawa sunayen ministoci biyu wadanda yake bukatar majalisar ta tantance su don fara aiki.
Rahotanni daga majalisar sun nuna cewa sabbin ministocin za su maye gurbin karamin Ministan Kwadago, Marigayi James Ocholi daga jihar Kogi sai kuma wanda zai maye gurbin Ministan Muhalli, Amina Mohammed wadda ta samu mukamin Mataimakiyar Sakataren Majalisar Dinkin Duniya wanda kuma tana wakiltar jihar Gombe ne.
Title :
Buhari Ya Nada Sabbin Ministoci Guda Biyu
Description : Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya tura wa majalisar Dattawa sunayen ministoci biyu wadanda yake bukatar majalisar ta tantance su don fara a...
Rating :
5