Innalillahi wainna illaihin rajiun Allah yayi wa mahaifiyar jarumar Kannywood Samira saje Rasuwa.. ta rasu ne bayan wani rashin lafiya da take fama dashi.. Allah ya jikan ta.. Ameen
Title :
Allah Yayiwa Mahaifiyar Samira Saje Rasuwa
Description : Innalillahi wainna illaihin rajiun Allah yayi wa mahaifiyar jarumar Kannywood Samira saje Rasuwa.. ta rasu ne bayan wani rashin lafiya da ta...
Rating :
5