Daga Rariya
Tun shekarar 2003, bai taba faduwa zabe ba a jihar Kano, wato tun farkon fara siyasar Baba Buhari.
Jama'ar Kano tuntuni suna tare da Muhammadu Buhari, haka a wannan lokacin milyoyin mutanen Kano ne suka gudanar da addu'o'in nasara ga shugaba Buhari.
Wadannan hotunan da aka dauka a shekarar 2015, sune suka fara rikita Gwamnatin PDP a wancan lokacin, tun kafin a yi zabe suka karaya.
Tuntuni mutanen Kano sun aminta da shugaba Buhari. Sannan Kanawa suna kallon 'yan cogen siyasa masu son amfani da sunan Baba don biyan bukata.
Kanawa idansu a bude yake... tar suke kallon al'amura.....
Title :
Photos: Jihar Kano Garin Masoya Baba Buhari
Description : Daga Rariya Tun shekarar 2003, bai taba faduwa zabe ba a jihar Kano, wato tun farkon fara siyasar Baba Buhari. Jama'ar Kano tuntuni s...
Rating :
5