"Na gan shi, mun zauna, mun yi hira, mun sha shayi, mun karanta jarida" Inji ministan zirga-zirgar jirage Hadi Sirika bayan dawowar sa daga London inda ya gana da shugaba Buhari.
Sirika ya kara da cewa wani gwaji ne kawai shugaban ya ke jiran kammalawa inda zai dawo gida insha Allah.
Daga Rariya
Title :
Na Gana Da Buhari Har Mun Sha Shayi Mun Karanta Jarida Tare, - Hadi Sirika
Description : "Na gan shi, mun zauna, mun yi hira, mun sha shayi, mun karanta jarida" Inji ministan zirga-zirgar jirage Hadi Sirika bayan dawow...
Rating :
5