“Bai kamata a rika kiran masallatai da sunan wasu akidu ba, ba wani masallacin Izala ko Darika ko Shi’a, ya kamata masallaci ya tsaya a matsayin shi na wajen Ibada, dan haka bai kamata malamai suna amfani da masallaci suna anfani da harsunansu wajen yin wa’azozi da bayanan da za su rika raba kawunan jama’a ba”. Cewar Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II.
Title :
Bai Kamata A Dinga Kiran Masallaci Na ‘Darika’ Ko ‘Izala’ Ba, - Sarkin Kano
Description : “Bai kamata a rika kiran masallatai da sunan wasu akidu ba, ba wani masallacin Izala ko Darika ko Shi’a, ya kamata masallaci ya tsaya a mat...
Rating :
5