A yau Juma'a ne aka fara gasar Al'Kur'ani mai Girma na Kasa karo na 31 a Ilori inda ake sa ran Shugaban Kasa, Muhammad Buhari zai halarta tare da Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Saad II da Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II.
Rahotanni daga Ilori sun nuna cewa za a gudanar da gasar ne a harabar jami'ar Al Hikma bayan an kaddamar da gasar a dandalin ' Metropolitan' da ke kan titin Asa dam.
Daga Arewa daily post
Title :
Ana Sa Ran Buhari Zai Halarci Gasar Al Kur'ani Na Kasa A Ilori
Description : A yau Juma'a ne aka fara gasar Al'Kur'ani mai Girma na Kasa karo na 31 a Ilori inda ake sa ran Shugaban Kasa, Muhammad Buhari z...
Rating :
5