Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya ce shi yanzu a shirye yake da su shirya da tsohon gwamnan jihar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso.
Gwamna Ganduje ya ce sun yi zaman mutunci da Kwankwaso a lokacin da yake gwamnan jihar Kano, kuma dalilin hakan ne ma ya sa ya gaji Kwankwason.
Ya kara da cewa ya kamata su shirya domin rashin shirin nasu ba abin alfahri bane a gare su duka. Ya ce kofarsa a bude take domin a shirya.
Title :
A Shirye Nake Mu Sulhunta Da Kwankwaso, - Gwamna Ganduje
Description : Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya ce shi yanzu a shirye yake da su shirya da tsohon gwamnan jihar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso. ...
Rating :
5