Sakamakon ci gaba da ce ce ku ce a tsakanin magoya bayan tsohon Gwamnan Kano, Musa Kwankwaso da na Gwamnan Mai Ci, Umar Ganduje, wata sabuwar kungiyar siyasa a karkashin jagorancin tsohon Shugaban Majalisar Wakilai, Ghali Na'abba ta bulla a jihar.
Da yake bayyana makasudin kafa kungiyar mai suna, ' Siyasar Kano Ina Mafita' Na'abba ya ce sun yi tunanin fitowa da kungiyar ce don ganin yadda ake yin watsi da wasu 'yan siyasa da suka taka rawa wajen ci gaban jihar yana mai cewa kungiyar ce za ta bayar da dama ga irin wadannan rukunin 'yan siyasar.
Rariya
Title :
Rikicin Kwankwasiyya Da Gandujiyya Ta Haifar Da Sabuwar Kungiyar Siyasa
Description : Sakamakon ci gaba da ce ce ku ce a tsakanin magoya bayan tsohon Gwamnan Kano, Musa Kwankwaso da na Gwamnan Mai Ci, Umar Ganduje, wata sabuwa...
Rating :
5