
Wannan Ita ce Basarakiya Daya Tilo Wacce Take Rike Da Sarauta A Wani Kauye Mai suna Arnado Debbo Dake Wata Gunduma A Garin Ganye Ta Jihar Adamawa
A Wannan Hotunan Za Ka Ga Basarakiyar Mai Suna Astadikko Buba Lokacin Da Take Zaman Sarauta A Fadar Ta Tare Da Hadimanta.
Lallai Astadikko Buba Ta Kafa Tarihi, Ko Kuma Ince Ta Zamto Ta Biyu Tun Bayan Shudewar Queen Amina Zazzau,
Daga Rariya
Title :
Photos:Ko Kun San Cewar Akwai Basarakiya Mace A Arewacin Nijeriya?
Description : Wannan Ita ce Basarakiya Daya Tilo Wacce Take Rike Da Sarauta A Wani Kauye Mai suna Arnado Debbo Dake Wata Gunduma A Garin Ganye Ta Jihar A...
Rating :
5