Kafafen yada labarai na yanar gizo sun fitar da hotunan gabanin aure, da a turance ake kira da pre-wedding pictures na Mustapha Indimi, da ga attijiri Alhaji Muhammadu indimi kuma dan uwa ga Ahmad Indimi, wanda ya auri Zahra Buhari, ‘ya ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, da amaryarsa Fatima Sheriff, ‘yar dan uwa ga tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff.
Za a daura auren ne a ranar 14 ga watan Janeru, 2017
Daga Alummata.com
Title :
Photos:Gabanin Aure Na Mustapha Indimi Da Fatima Sheriff
Description : Kafafen yada labarai na yanar gizo sun fitar da hotunan gabanin aure, da a turance ake kira da pre-wedding pictures na Mustapha Indimi, da g...
Rating :
5