Rahotanni dake iske mu daga garin Warwarnu a karamar hukumar Gezawa a jihar Kano na cewa da safiyar yau ne aka tsinci gawar wata tsohuwa a rataye a wata bishiya.
Duk da cewa wakilan mu sun ziyarci gurin da abin ya faru, kasantuwar makusanta wannan tsohuwa na halin kidima ba mu sumu tattaunawa da su ba.
Tuni hukumar jami'an kashe gobara da ceton rayuka ta jihar Kano suka dauke gawarta.
Title :
Photos: An Tsinci Gawar Wata Tsohuwa Rataye A Jikin Bishiya A Jihar Kano
Description : Rahotanni dake iske mu daga garin Warwarnu a karamar hukumar Gezawa a jihar Kano na cewa da safiyar yau ne aka tsinci gawar wata tsohuwa a ...
Rating :
5