An samu hayaniya tsakanin jamian kula da hanyoyi ta KARATO da kuma masu yin lodi a kasar Gsdar Lado dake Gyadi-gyadi..
Jami'an KAROTA din sun bukaci masu yin lodi ne a wajen su tashi su koma cikin tasha, wanda hakan ne ya jawo aka samu hayaniyar har ta kai ga an farfasa motocin juna, amma kawo yanzu komai ya wuce. Sakamakon baza jami'an tsaro da aka yi a yankin.
Title :
Photos: An Samu Hatsaniya Tsakanin 'Yan KAROTA Da 'Yan Tashar Mota Dake Gadar Lado A Kano
Description : An samu hayaniya tsakanin jamian kula da hanyoyi ta KARATO da kuma masu yin lodi a kasar Gsdar Lado dake Gyadi-gyadi.. Jami'an KAROTA ...
Rating :
5