Fitacciyar Jarumar Finafinan Amurka, Lindsay Lohan Ta Musulunta
Rahotanni sun nuna cewa fitacciyar jarumar finafinan kasar Amurka, Lindsay Lohan ta karbi Musulunci.
Jarumar ta sanar da hakan ne a shafinta na Instagram, inda ta goge dukkan tsoffin hotunanta tare da sanya sabbi wadanda suke da alaka shigar Musulunci tare da rubuta kalmar 'salamu alaikum.
Idan za a iya tunawa an yi ta kalubalantar jarumar a shekarun baya a kasar Amurka a lokacin da ta yabi musulunci sannan aka ganta dauke da Kur'ani.
Title :
Photos: Lindsay Lohan Ta Musulunta
Description : Fitacciyar Jarumar Finafinan Amurka, Lindsay Lohan Ta Musulunta Rahotanni sun nuna cewa fitacciyar jarumar finafinan kasar Amurka, Lindsay ...
Rating :
5